Wednesday 5 September 2018

NAZARI ANTHEM /TAKE

ANTHEM /TAKE
Kainuwa Dashin Allah, don ba dashin mutane ba, in da dashin mutane ne, na san da ruwa ba zai sha ba, akan ruwa take aiki, da jijiya tana  yawo, azalumai cikin duniya, suka bada shawara, aka tura sojoji, soja da bindiga nasu, kuma ga inform a jikinsu, ga sanduna a hanunsu, wai suna tsaron Yesu, in ban da Yesu dan Allah, wa za a sa akan giciye, a bubuga masa kusa,  jini yana zuba mallam, sannan ya roki ya Allah,  Allah Uba ka   yafesu, domin sun yi ne ajahilci, Allah Uba ka yafe su dominsun yi ne a jahilci.